A pending error occurs when a download cancels/freezes due to a network or data issue. This happens on the App


While this happens, turn off your network and turn it back on,

Then press your finger on the book for a few seconds, a CANCEL or RESUME option will pop up

CANCEL the download. Then press your finger on the book again to DOWNLOAD it.


Also note that you can't download so many books at once... Kindly download them one by one





HAUSA VERSION:

Pending yana iya yiwua in network din yanar gizo tana da matsala, wanna yana iya faruwa akan Application namu.


Idan ana samun matsala wurin downloading takarda da aka siya, abun da za'a iya yi shine:

A yi kokarin kashe network din internet a sake kuna wa.

Bayan  haka, sai a sa dora yatsa akan takardan wa 'yan seconds, za'a gan CANCEL ko RESUME.

Zabi CANCEL sai a sake dora yatsa akan takardan domin sake DOWNLOAD.